Pepper fish

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Iyalena na matukar son kifi balanta in an sarrafa musu shi yadda komi ya shiga cikin sa

Pepper fish

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Iyalena na matukar son kifi balanta in an sarrafa musu shi yadda komi ya shiga cikin sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 7Kifi
  2. 5Attaruhu
  3. 1Albasa
  4. 5Tumatir
  5. Garlic
  6. Citta(danya)
  7. 5Maggi
  8. Gishiri
  9. Curry
  10. Man gyada
  11. 1Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kifinki ki wanke shi da kyau ki bare cikin ki cire dattin sae ki samu lemon tsamu ki matse ki jera a colander a barshi yayi minti 10-15 yadda ruwan jikin sa ya ragu

  2. 2

    Ki samu kayan miyan ki ki jajjaga shi sai kawo maggi,curry, grated citta da garlic, gishir da mai ki hada gaba daya guri guda sae ki samu cikin kifin ki zuba hadin duk India kika yanka ki tabbata ya samu

  3. 3

    Sae ki kunna oven naki @170° yayi minti 5 lokacin yayi zafi sae kisa kifinki a ciki yayi minti 20 kina duba zakiga ya dahu ga kamshi na tashi

  4. 4

    Ban cika son kifi ba amma wannan hadin ya min dadi komi yaji zamzam

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes