Soyayyar Rama da daddawa

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Ina son ganyen Rama sosai,shiya a lokacin danina nake daukan advantage na saka ta a bayan gida na.

Soyayyar Rama da daddawa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Ina son ganyen Rama sosai,shiya a lokacin danina nake daukan advantage na saka ta a bayan gida na.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na tsinko Rama na daga bayan gida,na wanke na saka a tukunya,na saka ruwa da gishiri duka kadan,na barta ta dahu na tsawon mintuna 25_30, depending on he strong ur Rama is,Kuma ba bar ruwan sun tsane a jikinta lokacin dahuwar kafin na saukar

  2. 2

    Na jajjaga,garlic,ginger da attarugu na ajiye gefe

  3. 3

    Na yanka albasa,na ajuye gefe

  4. 4

    Na saka Rama na acikin bowl medan Fadi nayi adding Maggi nayi amfani da cooking stick na juya sosai da sosai,na ajiye gefe

  5. 5

    Na saka oil a sauce pan,na saka jajjagen da nayi,na soya Ina juyawa,na minti daya,na saka daddawa medan yawa,na soya tsayin mintuna 3 kafin na saka albasa da Rama,naci gaba da juyawa harsuka hade wake daya,na saukar

  6. 6

    Zaa'iya cin wannan soyayyar Rama haka nan,as salad ko aci da white or joloff rice ko ma aci da duk tuwon da ake ra'ayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes