Stir fry garlic vegetables and salmon fish

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Munaso vegetables sosai musaman maigida na to shine na hada wana ma dinner kuma family na suji dadinsa sosai kina iya cishi hade da shikafa ko couscous ama mude haka mukacishi

Stir fry garlic vegetables and salmon fish

Munaso vegetables sosai musaman maigida na to shine na hada wana ma dinner kuma family na suji dadinsa sosai kina iya cishi hade da shikafa ko couscous ama mude haka mukacishi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4salmon fish
  2. 1broccoli
  3. 1cauliflower
  4. 4carrot
  5. 1pack peas
  6. 1/2cabbage
  7. 1onion
  8. 1green, yellow and red bell pepper
  9. 2attarugu peper
  10. 10garlic
  11. 2tablespoons oil
  12. 1maggi
  13. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara marinated din kifi na barshi ma 2h sana nasa a baking tray

  2. 2

    NASA a oven na gasa ma 15mn

  3. 3

    Na dora ruwa kan wuta Da ya tafasa nasa oil da salt aciki sana nasa broccoli, cauliflower, carrot

  4. 4

    NASA peas na rufeshi for just 1 to 2mn sai ki tsane ki ajiye gefe

  5. 5

    Sai nayi grating garlic da pepper

  6. 6

    Sana na dora pan nasa oil nasa grated garlic da pepper na soya sama sama sana nasa onion, green, yellow and red bell pepper

  7. 7

    NASA cabbage na soya ma 3mn nasa maggi 1 but is optional ma wana recipe nasa gishiri sana nasa su vegetables din dana tafasa

  8. 8

    Na hadesu gabadaya na soya ma 1mn sai na sawke na juye a dish

  9. 9

    Sai ki dawko kifi ki dora a kanshi 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes