Dan wake

R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
Samaru Zaria,Kaduna

Dan wake abincin gargajiyane , me dadi, kuma yana kunshe da kayan gina jiki.ku gwada

Dan wake

Dan wake abincin gargajiyane , me dadi, kuma yana kunshe da kayan gina jiki.ku gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin danwake
  2. Kanwa
  3. Kuka chokali 1
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Latas
  7. 1karas
  8. 1dafaffen kwai
  9. 1/2cocumber
  10. Dakakken yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya kirufe ki barshi ya tafasa

  2. 2

    Ki jika kanwa a ruwa.sai kizuba kuka day garin danwake a kwano ki juya, kizuba ruwan kanwa kadan, ki kwaba, ki kara ruwa ki kwaba sosai karyayi ruwa

  3. 3

    Ki bude tukunya ki na sassakawa, har kigama, ki rufe, amma kitsaya a kusa don karya zuba, yananu zuwa 10-15min ki kwashe, kizuba a ruwan sanyi, sannan ki tsame.dan wake ya nuna

  4. 4

    Na ci nawa da mai da yaji da yankakken latas da karas da gurji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
rannar
Samaru Zaria,Kaduna

Similar Recipes