Drink din strawberry da na,a na,a

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wanna juice din kitanadi kankara awai kayatarwa Masha Allah

Drink din strawberry da na,a na,a

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanna juice din kitanadi kankara awai kayatarwa Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
6-8 yawan abinc
  1. Strawberry kilo guda
  2. Na,a na,a kwarori
  3. Citta2
  4. Sugar kufi guda da rabi
  5. Ruwa daidai bukata
  6. Lemon2
  7. Ruwa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko Zaki tanadi kayan Dana lussafa ki gyara strawberry ki wanke ki fidda ganyan

  2. 2

    Sannan kisa ablander kisa ruwa da na,a na,a da lemon da bawonshi domin bawon Yana Bada Wani flavor,da citta da sugar ko syrup kimarkada kaman haka kitace

  3. 3

    Sannan. Kisa kankara ko kisa afrege,sannan ki juye robobi ko jug kaman haka

  4. 4

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes