Kwadon gari

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gari
  2. Mai
  3. Albasa
  4. Latas
  5. Tumatir
  6. Kuli kuli
  7. Maggi da yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba garin a roba saikisa ruwa ki wanke ki tsiyaye dakyau ki barshi kamar minti 5 zakuga ya kumburo saikisa su tumatir da latas da sauran kayan hadi ku juya sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hajar Haruna Galadima
Hajar Haruna Galadima @cook_18909804
rannar

sharhai

Similar Recipes