Farar parsley rice da shurba

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan shinkafar ta dabance Masha Allah

Farar parsley rice da shurba

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan shinkafar ta dabance Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
6 yawan abinchi
  1. Shinkafa kilo guda
  2. Mai chokali 8
  3. Kaza guda
  4. 3Albasa
  5. Tattas guda
  6. 4Attarugu
  7. chokaliCurry thyme,rose merry Rabin karamin
  8. chokaliCitta,Organo Rabin karamin
  9. 6Maggi
  10. chokaliGishiri Rabin
  11. 7spices,arebian mix rabin karamin chokali

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke kazarki kiyanka kizuba atukunya ki jajjaga Albasa da tattasai da tarigu ki zuba sannan ki zuba ruwa isashen sannan kizuba kayan khamshi Dana lussafa damaggi da gishiri kijuya da Albasa tagari da tafar nuwa ta gari bashi lokaci suta sahuwa inata daho yayi daidai yadda kike bukata kisauke

  2. 2

    Sannan ki wanke shinkafarki ki az a tukunya akan wuta kizuba Mai sannan kizuba shinkafarki da kikawanke da gishiri kijuya kisoya kaman na minti biyar sannan kizuba ruwa masu dumi Wanda kikasan zai iyadafa maki shinkafarki kirufe kibari ta Ida dahuwa

  3. 3

    Sannan ki zuba ganyan parsley kijuya sannan ki sauke kizuba amazubi kizuba shurba amazubi guda

  4. 4

    Allah ya Amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes