Sinasir din tamba da miyan gyada

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan sinasir yanada muhimmanci sosai gamasu son rage kiba ko masu sugar

Sinasir din tamba da miyan gyada

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Hum wannan sinasir yanada muhimmanci sosai gamasu son rage kiba ko masu sugar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
6 yawan abinchi
  1. Garin tamba kufi ukku
  2. Yis chokali guda
  3. chokaliGishiri Rabin karamin
  4. Sugar chokali biyu
  5. Albasa guda
  6. Yogut kufi guda
  7. Baking soda kadan ko baking powder
  8. Dafafen chefane markadade koshiya hudu
  9. Mai cup guda
  10. Ganyan jarjir
  11. Ruwa daidai bukata
  12. chokaliCurry,thyme,rose merry Rabin karamin

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko Zaki kwaba tambarki da ruwa da yis da sugar da yogurt da gishiri kadan da Albasa kirufe yatashi

  2. 2

    Sannan ki zuba Mai atukunya yayi zafi kizuba namanki Wanda kika zafka ki soya sannan ki zuba dafafen markadanki ki soya namintoci sannan kizuba kayan khamshi da curry da thyme dasu maggi da kishiri kibari tasoyu sannan ki zuba gyada markadadiya kijuya sannan kisa ganyanki da lawashi kirufe ta kaman minti biyar kisauke

  3. 3

    Sannan. Ki dawo wajan kulun tambarki ki yatashi kisa bakin soda kadan kijuya, kisa Mai kadan afry fan yayi zafi kifara suya sannan kirufe sannan kijuya

  4. 4

    Haka zakiyi hata ki ida

  5. 5

    Sannan ki nade kijera aflat ki zuba Miya agefe

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes