Fruit salad din kankana da ayaba Mai yogurt da madara

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wanna fruit salad ba a ba yaro Mai kyauya Masha Allah

Fruit salad din kankana da ayaba Mai yogurt da madara

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hum wanna fruit salad ba a ba yaro Mai kyauya Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
8 yawan abinchi
  1. Kankana Rabin kwallo
  2. Ayaba kilo guda
  3. Sugar cup guda
  4. cupMadara Rabin
  5. litaYogurt

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka ki yanka kankana ki fidda yayan sannan kiyanka ayaba

  2. 2

    Sannan kizuba yogurt aroba kizuba sugar da Madara kijuya

  3. 3

    Sannan kizuba kankana da ayaba wadda kika yanka

  4. 4

    Sannan kisa kankara kijuya

  5. 5

    Sannan kizuba amazubi

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes