Rice Beans and Stew

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

Best Dish of the day

Rice Beans and Stew

Best Dish of the day

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. 2Timatir gino
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Dandano
  7. Mai
  8. Curry
  9. Kanwa/ baking powder
  10. Tafasshen nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke wake ki cire datti da marasa kyau da duwatsu domin wasu waken basa da kyau, sai kisa a tukunya ki zuba ruwa ki rufe ta nuna amman kisa ruwa wanda zaiyi dai dai da nunar waken saboda idan ruwan tayi yawa kika zubar kin zubar da amfanin wake sai dai kici dussa

  2. 2

    Zaki samu tukunya ki sa ruwa inya tausa ki zuba shinkafa kiyi masa dafuwa biyu ki wanketa bayan dahuwa ta farko sai kisa ruwa ta tausa ki zuba shinkafar ta karisa dafuwa bayan ta dahu sai kisa a ma zubi mai daukan dumi domin ci da dumin sa

  3. 3

    Sa mai a tukunya ki zuba nama ki soya yanka albasa ki zuba jajjaga tarugu ki zuba ki juya ki barshi ruwan ya tsotse ki zuba timatir gino kisa kanwa ko baking powder sa ruwa ko ruwan tafashen yanda timatir ze nuna bare sinadaran dandanon ki ki hada da gishiri curry idan tsamin timatir din ya tafi ko ya ragu swki zuba su kyayan dandanon ki juya miyar ta soyu har sai mai ta taso a sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes