Shinkafa da wake da miyar jajjage

Mrs Ishaq Alheri
Mrs Ishaq Alheri @cook_16212873
Kaduna State
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Tarugu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Tumatir
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Kurry
  10. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko dai kisamu tukunya Mai kyau ki zuba sai ki dora akan murhu.

  2. 2

    Sai ki gyara waken ki ki zuba acikin ruwan da gishiri kadan sai ki rufe.

  3. 3

    Idan waken ya kusa nuna sai ki wanke shinkafar ki har ta dahu sai ki juye a cooler.

  4. 4

    Bayan Nan sai ki jajjaga kayan miyanki da albasa ki yanka saiki soya Mai,idan yayi zafi sai ki zuba kayan miyan aciki ki juya saiki rufe har miyan ta soyu.

  5. 5

    Idan ta Kusa gama soyuwa sai ki zuba maggin ki da kayan kamshi ki juya sai a zuba da shinkafa aci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Ishaq Alheri
Mrs Ishaq Alheri @cook_16212873
rannar
Kaduna State
I really love to cook, cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes