Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Wake rabin kopi
  2. 2Shinkafa kopi
  3. Gishiri
  4. Kaza 1
  5. Man ja
  6. Latas
  7. 2Tumatir
  8. Tsanwan tattasai rabi
  9. Cucumber rabi

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    A tukunya nazuba tuwa har yatafasa saina sa wake yafara dahuwa

  2. 2

    Sannan na wanke shinkafa nazuba aciki, bayan mintuna kadan

  3. 3

    Saina sauke nayi perboiling sannan nakara maidasu a wuta nasa gishiri na motse na dauko tafasashen ruwa nakara narufe,

  4. 4

    Bayan sun dahu na sauke.

  5. 5

    A gefe kuma kaza ce nasoya, sai salad a gefe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Kabir
Fatima Kabir @chefkabirfati
rannar

Similar Recipes