Kosan Fulawa girki daga mumeena

mumeena’s kitchen @000000h
Yan uwa ga wata hanya ta sarrafa fulawa Wanda baxai dauke ki lokaci ba gashi akwai dadi sosai
Kosan Fulawa girki daga mumeena
Yan uwa ga wata hanya ta sarrafa fulawa Wanda baxai dauke ki lokaci ba gashi akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki tankade flour dinki dinki a Kwano sai ki yanka albasan dinki ki xuba ki jajjaga attaruhun ki xuba ki sa sinadarin dandanon ki d gishiri ki juya ki xuba yeast dinki sai ki kawo ruwa ki xuba ki kwaba shi kamar kaurin n fanke
- 2
Bayan kin kwaba sai ki dauko kifin gwongwanin ki ki Dan dagargaza shi ki xuba ki xuba sai ki rufe ki barshi a waje mai dumi y tashi
- 3
Bayan y tashi sai ki dora man ki a wuta in yayi xafi sai ki soyashi Kamar fanke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7748327








sharhai