Wainar rogo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin kwaki
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke attaruhu da albasa a jajjagasu

  2. 2

    A zuba garin kwaki a roba a zuba maggi gishiri a gauraya sai a zuba ruwan zafi kadan a ciki a cakuda sannan a mayar dashi cikin turmi a kara dakawa tare da attaruhu da albasa sai a kwashe a fadada yadda ake so sai a soyasu a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummi ahmad
ummi ahmad @cook_16689892
rannar

sharhai

Similar Recipes