Soyayyar kaza

Meenat Kitchen @meenat2325
Kaza akwai dadi sannan ga Gina jiki domin tanada karancin sinadarin colostral #kanocookout
Soyayyar kaza
Kaza akwai dadi sannan ga Gina jiki domin tanada karancin sinadarin colostral #kanocookout
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki yanka kazarki ki wanke ki zuba a tukunya ki zuba mata ruwa saiki yanka albasa ki zuba maggi,kayan kamshi,gishiri,tafarnuwa saiki rufe.
- 2
Bayan mintuna 15 tadahu ki sauke ki tsameta daga ruwan naman ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki dunga daukar kazar one by one kinasawa acikin man idan yayi ba ki juya dayan bangaren shima idan yayi ja ki kwashe. Aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8363116



sharhai