Soyayyen cous-cous

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan girki yana daya daga cikin wanda nafi so,duk da nayi shi ne a gurguje amma yy dadi💋

Soyayyen cous-cous

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki yana daya daga cikin wanda nafi so,duk da nayi shi ne a gurguje amma yy dadi💋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cous-cous jaka daya
  2. Karas
  3. Koren wake
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Kayan qamshi
  7. Sinadarin dandano
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai a cikin tukunya ki daura akan wuta,in yy zafi ki dan saka albasa kadan ki juye cous cous din

  2. 2

    Ki riqa juyawa saboda kada ya qone,ki saka su kayan qamshin da sinadarin dandano,ki juye su karas da koren waken ki juya ki zuba albasa da jajjagen attaruhunki ki cakuda

  3. 3

    Sai ki zuba ruwan zafi a kai ya dan sha kan shi,ki juya ki kashe wutar ki rufe tukunyar ya qarasa.....sai ci🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes