Milk cin cin

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Yarana sunason cin milk cin cin domin akwai dadi matuka

Milk cin cin

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yarana sunason cin milk cin cin domin akwai dadi matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupfulawa
  2. 7tblespn sugar
  3. 1teaspn baking powder
  4. halp teaspn baking soda
  5. 1/2 cupmilk
  6. Teaspn mik flavou
  7. 5tblspn butter
  8. Mai for suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu butter,fulawa ki mutsutsukata ko ina y hade,saiki dauko sugar,banking powder,baking soda,ki juya,saiki dauko milk flavour ki zuba ki sa gishiri,ki dauko milk ki zuba ki kwaba y kwabu sosai,saiki bugashi ko ina y hade ajikinsa,saiki rufe kibarshi zuwa minti 10 saiki dauko abin murji ki barbada fulawa,saiki murza ki yanka irin yarda kikeso saiki daura man acikin pan saiki barshi y soyu saiki soya cin cin dinki

  2. 2

    Alhamdulilah,zaki iya diban madarar gari ki kwabata da ruwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
rannar
Kano
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes