Tuna scramble eggs

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Inason soyayyen kwai, amman ako wane lokaci nafi son na saka mashi wani abu aciki.

Tuna scramble eggs

Inason soyayyen kwai, amman ako wane lokaci nafi son na saka mashi wani abu aciki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

7munites
  1. 3eggs
  2. 1tuna fish
  3. 3Attarugu
  4. Garlic
  5. Onion
  6. 1serchet spice
  7. 1 1/2 tbspveg oil

Umarnin dafa abinci

7munites
  1. 1

    Jajjaga attarugu da garlic, ki yanka albasa ki ajiye gefe, ki fasa akwai a bowl daya, ki zuba tuna fish dinki a bowl daban(ki tsiyaye man da ke cikin tuna fish kada kiyi amfani dashi)

  2. 2

    Zaki zuba jajjage da spice acikin kwai kiyi whisking sosai,

  3. 3

    Zakiyi smarshing na tuna kadan bada yawa, ki juye shi acikin kwai ki zuba albasa ki sake whisking sosai, ki saka oil kadan a fan ki soya kada ki saka wuta sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes