Wainar floor ta tanda

HafsatBintubk
HafsatBintubk @cook_17414961
Katsina

Wannan abinci ce mai sauki maidadi gayaran mu da manya dankalacin safe

Wainar floor ta tanda

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan abinci ce mai sauki maidadi gayaran mu da manya dankalacin safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti2-3mintuna
  1. 2 cupsfloor
  2. 1 cupwater
  3. 1tea spoon yeast
  4. 3large scotch bonnet
  5. 2maggi cubes
  6. 1medium onion
  7. palm oil

Umarnin dafa abinci

Minti2-3mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki wanke tarugu da albasarki kijajjagasu sanan ki kwashe aroba kusa magginki da ruwa da yeast kijuya saiku kunna wuta kisa tanda kina saka manja kna soyawa idan yayi zafi inyay kijuya kama normal waina dai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HafsatBintubk
HafsatBintubk @cook_17414961
rannar
Katsina
Since before I was in nursery class my love about cooking and baking has been start. I have always cook small food with my play containers.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes