Wainar gero

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

Akwai dadi da qamshi

Wainar gero

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Akwai dadi da qamshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsGero
  2. 2 tbsYeast
  3. 1 tbspBaking powder
  4. 1 tbspSalt
  5. 2Onion large
  6. Veg oil
  7. 4 tbspKarkashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa geronki ki jiqashi over night ki rege ki fidda tsakiwa ki yanka albasa kibada a markada miki.

  2. 2

    In an markada ki zuba yeats ki juya ki rufe ki batta a guri me zafi ta tashi, inta tashi kisa karkashi ki juya zakiga tai kauri, sai kisa gishiri, baking powder ki juya sai suya

  3. 3

    Anacinta da miya, garin quli, sugar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes