Alkubus

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Mai gidana Yana San alkubus Yana Jin dadinsa sosai musamman ma da miyar kwai

Alkubus

Mai gidana Yana San alkubus Yana Jin dadinsa sosai musamman ma da miyar kwai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 awa
2 yawan abinchi
  1. 2 cupFulawa
  2. 1spoon Yeast
  3. 1/2tea spoon Baking powder
  4. Peanch of salt
  5. Mai
  6. 1 cupRuwan DUMI

Umarnin dafa abinci

1 awa
  1. 1

    Da farko zaki zuba fulawarki da yeast da baking powder da Dan salt dinki kadan sai ki juya ki kawo ruwan duminki ki kwaba yafi na panke kauri sai kije kisa Shi a guri Mai DUMI ya tashi kama 30 mint

  2. 2

    Bayan ya tashi sai ki dakko Shi ki zuba Mai kadan a ciki ki Kara bugashi sai ki kawo robobinki ki gwangwaninki ki shafa masa Mai a ciki sai ki zuzzuba kullinki kiyi stearming dinsa tsawon 30mint zaki ji Yana kanshi sai ki bude Shi ki soka tsinke zaki ga ya fito subul alamin yayi kenan

  3. 3

    Zaki iya ci da kowace irin miya nidai da miyar kwai na hada shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes