Chacolate sprinkles cookies

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan biscuit yanada kyau ga Yan makaranta

Chacolate sprinkles cookies

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan biscuit yanada kyau ga Yan makaranta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
8 yawan abinchi
  1. Fulawa kufi biyu
  2. cupShugar Rabin
  3. cupButtar Rabin
  4. Gishiri kadan
  5. Chacolate sprinkles chokali hudu
  6. chokaliBaking powdar Rabin karamin
  7. Gishiri kadan
  8. Kwai guda
  9. Madara inkina bukata
  10. Flavor ko garin cardamon kadan

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Da farko Zaki tanadi kayandana lussafa ki zuba buttar da sugar kijuya suhade jikinsu sosai sannan kisa gishiri da kwai da flavor kijuya sannan kisa fulawa ki kwaba yayi tauri sannan ki rufe shi nawasu mintoci ci ko kisa frege

  2. 2

    Sannan kisa fulawanki afara ti ko table ki murza tayi fadi sannan kizuba chacolate sprinkles sama kimurza duk ya manne afulawan

  3. 3

    Sannan kisa cuttar kicire shape din kaman haka

  4. 4

    Sannan kijera tire Wanda kika shafama Mai ki gasa a oven Wanda kika kunnah yayi wasu mintoci kigasa cookies dinki kaman minti Goma sannan ki fidda yasah iska kizuba amazibi

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes