Tura

Kayan aiki

1 hr
mutane 4 yawan abinchi
  1. cupsFlour 2
  2. cupButter 1
  3. 2 cupIcing sugar
  4. sprinkles

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Na kwaba flower da butter da icing sugar Amma da Dan tauri zaa kwaba

  2. 2

    Sai na zuba a piping bag

  3. 3

    Sai na ringa cycling dinshi saubiyu ko uku

  4. 4

    Sai ka sake yin wani har ka Gama to shine zai baka shape din Sai ci.

  5. 5

    Se ki kunna oven dinki yayi zafi tukkun na

  6. 6

    Ki gasa tsawon minti 10 zuwa 12

  7. 7

    Zakiji kanshi na tashi ki fitar ki bar shi ya huce

  8. 8

    Sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahrau Madaki
Zahrau Madaki @cook_36506692
rannar

Similar Recipes