Dafa Dukan Shinkafa

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Nakan so shinkafa dafa duka musamman idan da wani abinda zan hada ta kamar hadin ganye, ko dahuwar nama😜😂

Dafa Dukan Shinkafa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Nakan so shinkafa dafa duka musamman idan da wani abinda zan hada ta kamar hadin ganye, ko dahuwar nama😜😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi hudu
  2. Kayan miya
  3. Kayan lambu
  4. Maii
  5. Sinadarin dandano
  6. Sinadarin sanya qanshi da kala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na sanya mai a wuta sai na kawo kayan miya na zuba su na soya su sai na kawo kayan lambu suma na soya na zuba sinadarin dandano dana qanshi da kuma mai sanya abinci kala na juya sosai, sai na kawo shinkafa ta wanda na mata rabin dahuwa na zuba a kai na juya ko ina ya hade jikin sa, sai na rufe na barta ta qarasa nuna.

  2. 2

    Gashi ta sauka, nachi tawa da dahuwar kaza mai dan yaji wanda ake kira a turance (Pepper Chicken)🤗

  3. 3

    A gefe kuma ga Mango juice mai sanyi😜😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes