Dafadukan makoroni mai kayan lambu

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hhhmm yayi dadi sosai sbd yarana sunasonshi sosai

Dafadukan makoroni mai kayan lambu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Hhhmm yayi dadi sosai sbd yarana sunasonshi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Makoroni leda daya
  2. Albasa babba daya
  3. Nama
  4. Tumatur guda uku
  5. Attarugu
  6. Kayan dandano
  7. Tafarnuwa
  8. Garin kurkur
  9. Mai
  10. Kayan lambu(green peace karas dakuma koren tattase da masara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamo mazubi mai kyau sai kizuba makoroni aciki sannan kizuba ruwan zafi akai kibarshi zuwa minti biyar sai kitsiyaye ki ajiye agefe sannan kidaura tukunya a wuta kisa mai idan yayi zafi kisa yankakkiyar albasa kisoyata na minti uku sai kizuba jajjagen tumatur attarugu da tafarnuwa kijujjuya sannan kisa kayan dandano da karas tareda peace da masarar gongoni

  2. 2

    Bayan kinzuba sai kizuba soyayyen nama sannan kisa ruwa kadan kibarshi yadan tafasa na minti hudu sai kizuba makoroni da koren tattase kijujjuya sai kirufe kibarta har tanuna sai kisauki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes