Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi daya da rabi
  2. Wake rabin kofi
  3. 1Ajino moto
  4. Gishiri kadan
  5. Mangyada
  6. tafarnuwaDakakken yaji mao
  7. Sai na dafa hanta domin in ci tare
  8. Na yanka wasu daga cikin kayan lambu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga shinkafa ga kuma wake

  2. 2

    Sai a gyara wake

  3. 3

    A dora ruwan zafi a wuta ya

  4. 4

    Sai a wanke wake a zuba

  5. 5

    Idan waken ya yi rabin dahuwa sai ki wanke shinkafa ki zuba. Ki zuba dandano da gishiri ki motse sannan ki bari su dahu.

  6. 6

    Wurin dahuwar hantar kuma ga kayan hadin amma na manta ban dau hoton mai ba.

  7. 7

    Sai na rage ma hantar girma sannan na wanke

  8. 8

    Ki zuba hantar a cikin kasko da ruwa makimanci

  9. 9

    Sai ki zuba sauran kayan hadin duka har mai

  10. 10

    Idan shinkafar ta dahu sai A ci da hadin hantar da kuma kayan lambu da aka qawata yankansu.

  11. 11

    ❤❤❤

  12. 12
  13. 13

  14. 14
  15. 15

    😘

  16. 16
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes