Spice turmeric ginger juice

KADIS KITCHEN
KADIS KITCHEN @cook_17737060
KANO STATE

yanada dadi yana kara lfy kuma ga masu son yin slimming yanayi

Spice turmeric ginger juice

yanada dadi yana kara lfy kuma ga masu son yin slimming yanayi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. ginger
  2. turmeric
  3. lemon tsami
  4. na'a-na'a
  5. kananfari
  6. lemon grass
  7. bawon lemon tsami
  8. cinnamon
  9. sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gurza ginger ki dora ruwa a yar tukunya sai kisakata sai ki kawo ginger kisaka sai kisa all spices dinnan da ganyen naa naa da lemon grass sai ki saka kisa turmeric kamar rabin cokali in yanada yawa tea spoon 1 baaso yai yawa sosai sai ki dafa

  2. 2

    In yadahu zakiji kanshi ya cika gida saiki sauke ki juye a wani gurin ya huce inya huce saiki tace ki matse sosai saiki matse lemon tsami ki tace ki zuba a cikin lemon ki sai ki kara ruwan sanyi ko kisa kankara da ruwa saikisa sugar ki motsa shikenan inkuma ruwa zakisa saikisa a fridge yai sanyi.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KADIS KITCHEN
KADIS KITCHEN @cook_17737060
on
KANO STATE

Comments

Similar Recipes