Gullisuwa

Autas Kitchen
Autas Kitchen @auta93
Zaria,Kaduna

#Alawa#Inajin dadin gullisuwa kema kigwada kiji

Gullisuwa

#Alawa#Inajin dadin gullisuwa kema kigwada kiji

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Madara
  2. Siga
  3. Ruwa kadan
  4. Mangyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba madarar garinki a roba kidansa siga kadan,se kidan diga ruwa aciki kikwabashi da tauri seki mulmula kitara a tray

  2. 2

    Kidaura mangyada ki akan wuta tayi zafi sekisoyashi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Autas Kitchen
on
Zaria,Kaduna
Makeup artist and also a caterer
Read more

Comments

Similar Recipes