Doughnut

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Doughnut Yana da Dadi a brkfast ko Kuma a bawa Yara in zasuje makaranta.

Doughnut

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Doughnut Yana da Dadi a brkfast ko Kuma a bawa Yara in zasuje makaranta.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi 2,
  2. sugar babban cokali 4,
  3. kwai 1,
  4. butter babbancokali2
  5. Ruwan dumi kofi ⅓,
  6. Madara babban cokali 2,
  7. yeast babban cokali 1
  8. Man suya gwangwani 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl ki zuba ruwan dumi,ki fasa kwai ki kada ki zuba a cikin ruwan dumin ki zuba yeast,sugar,Madara ki ta juya har sai sun biyu sai ki rinka zuba fulawa a hankali kina juyawa in yayi dai2 kwabin doughnut din

  2. 2

    Sai ka kawo butter ki zuba ki cigaba da kwabawa kina Dan bugashi har sai yayi laushi jikin kwabin yayi smooth

  3. 3

    Sai ki rufe da Leda kisa a Rana ya kumboro. Sai kizo ki fidda shape din da doughnut cutter ki daura Mai a wuta yai zafi sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes