Doughnut

Gumel
Gumel @Gumel3905

Inason yin doughnut domin yasan inda yunwa take😀kuma yana taimakawa yara idan zasu makarata.

Doughnut

Inason yin doughnut domin yasan inda yunwa take😀kuma yana taimakawa yara idan zasu makarata.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 1/2 cupsFlour
  2. 1/4 cupSugar
  3. 1/4 cupButter
  4. 1 1/4 cupMilk
  5. 1Egg
  6. 1 tspSalt
  7. 1 1/2 tspYeast
  8. Cocoa powder, condensed milk & sprinkles
  9. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a auna komai a tsanake se akwaba

  2. 2

    Idan an kwaba se asa leda a rufe a ajjiye a wuri me dumi ya samu har se ya rubanya yawanshi

  3. 3

    Se adauko chopping board a barbada filawa asa adan bugashi

  4. 4

    Idan ya biyu se a cuccura a murza a fitar da shape

  5. 5

    Se asake rufewa ya sake hawa sannan a soya

  6. 6

    Idan ya huce se ayi garnishing dinshi da sprinkle da damamman cocoa powder da condensed milk.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes