Halaka Kwabo

Sweet And Spices Corner
Sweet And Spices Corner @sweet_n_spices
Kano

#ALAWA yana da dadi ga saukin yi, yara na suna son sa sosai

Halaka Kwabo

#ALAWA yana da dadi ga saukin yi, yara na suna son sa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
10 yawan abinch
  1. Sugar kofi daya
  2. Nikakkiyar gyada rabin kofi

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1
  2. 2

    Zaki samu pan ki daura a wuta sai ki zuba sugar

  3. 3

    Kiyita juyawa sai ya narke, sai ki juye gyadar, ki juya sosai ya hade jikin sa

  4. 4

    Sai ki samu tray ki shafa mai ajiki, sai ki juye hadin

  5. 5

    Idan yayi sanyi sai a farfasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

Similar Recipes