Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 Kofinflour
  2. Butter cokali 4
  3. Sigar cokali 4
  4. Yeast cokali 1
  5. 1Kwai
  6. Madara cokali 2
  7. Ruwan dumi kofi daya
  8. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu flour Ki tankade sai ki samu roba baba ki auna Kofi 3 na flour

  2. 2

    Sai ki zuba sigan ki

  3. 3

    Sai ki samu madaran ki saka

  4. 4

    Sai ki narkar da butter ki ki zuba a cikin flour ki

  5. 5

    Sai ki kada kwai Ki zuba a ciki

  6. 6

    Sai ki zuba yeast inki ki zuba ruwan ki

  7. 7

    Sai ki kwaba komai ya hade

  8. 8

    Sai ki samu kan table mai kyau ki barbada flour ki ta murza was har na tsawon minti 15

  9. 9

    Sai ki rufe da Leda ki barshi ya tashi na tsawon minti 30

  10. 10

    In ya tashi sai ki ruga iba kina mulmulawa har kwabin ya qare

  11. 11

    Sai ki jera a tray ki shafa butter kadan a sama sai ki rufe tsawon minti 15

  12. 12

    Sai kisa mai a frying pan yayi zafi ba sosai ba sai ki kawo doughnut inki ki bula tsakiya sai ki sa a man har ta soyu amma baa cika wuta

  13. 13

    In ya soyu sai ki kwashe shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes