Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki samu watermelon dinki ki bareta ki cire kwallayenta ki yayyanka ta kisata a fridge, ki samu lemon dinki ki bareshi shima ki yayyanka kisaka a fridge din. Ki dauki ginger dinki ki bareta ki ajiye a gefe yar kadan.

  2. 2

    Bayan nan saiki dauko watermelon dinki da lemon dinki idan sunyi sanyi saiki saka a blender da ginger din da kika bare yar kadan saiki saka kiyi blending.

  3. 3

    Bayan ya gama blending saiki tace da rariya me laushi saiki saka sugar dinki ki jujjuya yayi daidai yadda kikeso saikisa a fridge abinki shikenan sai sha.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Al-marash_cuisine
Al-marash_cuisine @cook_18681358
on
Kano
i'm maryam alhassan aliyu, B.sc.physics . i have so much passion in cooking.
Read more

Similar Recipes