Red velvet cake

Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour+baking soda+cocoa powder awuri daya, saiki ajiye gefe. Saiki saka Mai a wani roban daban, kisa sugar, kwai kigauraya sosai.
- 2
Saiki saka veniger dinki acikin hadin sugan da jar kaladin, saiki dauko flour dinki kisa rabi kigauraya kixuba butter milk dinki kigauraya saiki xuba sauran flour din kisake gaurayawa. Saikisa acikin abun gashinki ki gasa.
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Red velvet cake
#tel Ina son wannan cake 🍰 din ya na mun dadi sosai, na yi ne domin iyalina kuma sun ji dadinshi sosai, godiya ga Delu concept services Maryam's Cuisine -
-
-
-
-
Red velvet cupcake
Inason red velvet cake bana gajiya dashi na kan ci duk lokacin da naji kwadayi ko a lokacin da banson cin abinci mai nauyi. Chef Leemah 🍴 -
-
-
-
-
-
-
Red velvet chocolate cookie
Ina mika godiyata zuwa ga cook pad gameda irin kwarin gwiwar da take bamu wurin tsarrafa abinci kalakala. Mungode sosai Allah yakara daukaka. Sai kuma ina mai kara godiya zuwaga jahun's wadda ita takoyar damu wannan abincin mungode sosai munji dadin wannan abincin sosai nida yarana Allah yasaka muku da alkhairi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Red velvet cake (30 pieces)
Musamman domin 'yan kasuwa. A wancan satin na kawo mana bayani game da plain vanilla cake. A yau kuma zan kawo mana yadda ake yin red velvet cake, da kuma whipping cream frosting, dalla dalla yanda za a fahimta. Idan an bi exactly measurement da zan kawo in shaa Allahu za a samu 30-32 pieces na cake. Kuma cikakku babu ha'inci. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. #team6cake Princess Amrah -
Red velvet cookies
Wannan cookies din yana da matukar dadi ga taushi idan ana ci. Dandanonshi ya zarce komai dole za ku maimaita yin irinshi idan har kuka gwada. Princess Amrah -
Red velvet cake
I dedicated dis my red velvet cake recipe to one of our Cookpad authors:Author Azeez Abiola.The Authors send me a message telling me he/she love my recipes😍😍😍but too bad for him/her, Did not understand Hausa, because most of my recipes are on Hausa app.(I use him/her because I don't know weather d author is a male or woman)Tnk u for d encouragement. Jantullu'sbakery -
Red velvet cake recipe
Idan kinasamun matsala da red velvet cake to kibi wannan recipe din zai baki abunda kikeso,sannan kuma kiyi using food colour Mai kyau domin samun abunda kikeso daidai, Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10935951
sharhai