Gurasar fulawa

zahra u sani yau
zahra u sani yau @cook_19680245

Wannan gurasa tana da saukin sarrafawada kuma dadi

Gurasar fulawa

Wannan gurasa tana da saukin sarrafawada kuma dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Yeast
  3. Backing powder
  4. Sugar
  5. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki sami kwano mai tsafta si ki zuba fulawarki sai ki zuba yeast da backing powder sai ki zuba sugar kadan da gishiri kadan sai ki kwaba da ruwa a yafi kwabin pan cake kauri kadan sai ki barshi ya tashi idan ya tashi sai ki dinga soyashi atandar wainar shinkafa zakiga yayi kyau sosai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zahra u sani yau
zahra u sani yau @cook_19680245
on

Comments

Similar Recipes