Cooking Instructions
- 1
For the plantain: a fere a yankashi a saka gishiri kadan a soyashi in yayi ja a sauke
- 2
For the farfesun kayan ciki:bayan an wankesu sosai,sai a zubasu a tukunya mai tsabta a yanka albasa,a saka maggie,daddawa kadan,a rufe,idan ya kusa dahuwa da curry, sai a zuba attaruhu a turmi,tafarnuwa,citta,gyadar kanshi,masoro a dakasu a zuba a roman,a yanka lawashi shima a zuba,idan roman ya danyi kauri sai a sauke.
- 3
Tea:A zuba ruwa a tukunya, a saka sugar,lipton,citta,kaninfari,kimba,gahawa, a rufe a barshi ya dahu,a samu flask din shayi a zuba habbahan da na'ana'a sai a juye shayin a ciki.in kanaso zaka iya sha da madarar shayi ko kuma a sha a haka
- 4
Doya: fare doya a wanketa,a zuba mata maggie kadan da dan sugar shima kadan sai a soya in ta soyu a sauke.
- 5
Fried egg: samu kwano a fasa kwan a yanka albasa da lawashi,a zuba maggie,black pepper,curry kadan a kadasu a soya in soyu a sauke
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
More Recipes
Comments