Romon ganda

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

Akwai sauki sann Yana da dadi.

Romon ganda

Akwai sauki sann Yana da dadi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Ganda
  2. Kayan kamshi
  3. Kayan yaji
  4. Barkonu
  5. Mai
  6. Gishiri
  7. Albasa
  8. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke gandanki ki sa a tukunya Sai ki zuba ruwa da Mai da kayan kamshi da kayan yaji da gishiri da albasa da barkonu Sai ki rufe ki barshi ya nuna sann ki sauke

  2. 2

    Kina iya ci da bread ko Kuma kici haka nan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Similar Recipes