Carrot soup

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

a yanzu muna season din karas ne shi yasa nake yawaita amfani da shi saboda amfanin sa a jikin mu ga karin lafiyar ido da yake da shi

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 5attaruhu
  2. 3tattasai
  3. 5tumatur
  4. 10karas
  5. 1kofi koren wake
  6. nama
  7. kayan kamshi kadan
  8. 1kofi mai
  9. 6maggi

Cooking Instructions

minti 30mintuna
  1. 1

    A wanke nama sosai,a zuba a tukunya a dora a wuta,a zuba ruwa,kayan kamshi da maggi,a barshi ya dahu sosai

  2. 2

    A gyara kayan miya sannan wanke,a markada sai a juye a cikin tukunya akan naman,a zuba koren wake suyi ta dahuwa,idan ruwan ya qame,sai a zuba mai a soya,sannan a zuba maggi a cigaba da juyawa

  3. 3

    A wanke karas a yanka shi,sannan a juye a cikin miyar a barshi ya dan yi laushi na minti 1.

  4. 4

    Sai a sauke,za'a iya ci da shinkafa,taliya ko wani abu da ake so.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

M's Treat And Confectionery
on
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Read more

Similar Recipes