Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba flour, salt, baking powder nd butter cakudasu.

  2. 2

    Sai ki kawo ruwa ki zuba ki kwaba bt kada kwabin yayi ruwa koh yayi tauri sai ki samu leda ki rufe ki ajjiye a gefe.

  3. 3

    Ki dauko minced meat dinki kisa thyme, curry, maggi, salt nd ghalic ki dora akan wuta idan ruwan jikinsa ya tsane sai ki zuba mai ki soyashi amma sama sama ki ajjiye a gefe.

  4. 4

    Sai ki dauko dough dinki ki murzashi idan kinada meatpie cutter kiyi using dashi idan babu zaki iyayi hka kinayi kina zuba wannan hadin naki a ciki.

  5. 5

    Ki dora kaskonki a kan wuta ki xuba vegetable oil ki soyashi har yy golden brown ki sauke.

  6. 6
  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umsad_cakes_nd_more
Umsad_cakes_nd_more @cook_18932815
on

Comments

Similar Recipes