Share

Ingredients

  1. Basmati rice
  2. Food colour. Red green an orange
  3. Kaza
  4. Cinnamon. Cardamom. Bay leaf Maggi salt chilli powder
  5. Albasa. Attaruhu
  6. Mai.

Cooking Instructions

  1. 1

    Gyara kaza a soya albasa sama-sama a zuba akan kazar asa Maggi gishiri tafarnuwa barkono kadan, itacen cinnamon da cardamom Bay leaf. bayan ta dahu a kwashe, ruwan naman dashi za'ayi dahuwar shinkafar,

  2. 2

    A wanke a jika basmati na 10 mint da ruwan dumi. Asa tukunya a wuta a zuba mai albasa da attaruhu su fara soyuwa sai a kawo ruwan naman nan a zuba bayan an tace shi, asa Maggi da gishiri Curry. A rufe har ruwan ya tafaso.

  3. 3

    A tsane shinkafar a zuba a rufe har ruwan ya tsotse. A kawo food colour asa guri daban-daban. Wannan kaji da muka tafasa zamu soya su mu jera a kan shinkafar daga gefe gefe. Mu kawo gawayi da muka rura mu zuba mai a tasa Musa a tsakiyar shinkafar mu. Sai mu dauki garwashin musa a man. Mu rufe da kyau na minti 5. Sai mu kwashe naman a hankali mu yaryada wannan man a kan shinkafar. Mu juya a kwashe,

  4. 4

    Zamu yiwa wannan shinkafa hadin salad ko mu soya dankali mu dora akai,

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HFMN Delicious Snacks And More
on
Kano State
girki yana cikin abubuwan dake sani nishadi,😊
Read more

Comments

Similar Recipes