Soyayyen dankali da scrambled eggs

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_19629753
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 20Dankali guda
  2. Kwai Guda 4,albasa,maggi,curry,gishiri,man suya

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farki na fere dankali na wanke sai na daura ruwa a wuta da ya tafaso sai na zuba dankalin da gishiri kadan na barshi ya dahu sai na tsame a colander ruwan ya tsane. Sai na daura mai a frying pan da yayi zafi sai na fasa kwai na kada na dauko dankalin sai in tsoma a ruwan kwai in saka a mai ya soyu.

  2. 2

    Sai na daura non stick pan a wuta na yanka albasa na zuba mai kadan sai na zuba albasa na bata tsoro sai ka kawo kwai na Wanda na kada na zuba na saka maggi da curry na rinka juyawa har ya soyu sai aci da soyayyen dankalin

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_19629753
on

Comments

Similar Recipes