Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Cabbage
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Tafarnuwa (optional)
  6. Kayan kanshi
  7. Kayan dandano
  8. Mangyada
  9. Soy sauce

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki kwaba fulawan ki da ruwa kwabin ya danfi na fanke kwauri yanda Zaki iya diba da hannun ki Sai ki rufe da leda ki saka a fridge yayi awa biyu.

  2. 2

    Sai ki Ciro ki fara diba kina shafawa da hannun ki a frying fan idan ya gasu zakiga ya dago saiki dauke.

  3. 3

    Sai ki yanka cabbage da albsa ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa kidan saka Mai kadan ki soya Sai Dan kayan kanshi da kayan Dan dano da soy sauce,Sai ki diba ki zuba acikin skin din kiyi rolling dinsa ki shafa fulawa Dan ya like Sai a soya a Mai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
furaira jibril baffa
furaira jibril baffa @cook_16738257
on

Comments

Similar Recipes