Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. for the dough
  2. 4and half cups of flour
  3. 1butter 250g
  4. 1 cupsugar
  5. 1 cuppowdered milk
  6. 2 tablespoonbaking powder
  7. 2 teaspoonsalt
  8. 3eggs
  9. 2 tablespoonyeast
  10. 2 cupswarm water
  11. for the filling
  12. 1 cupwhite sugar
  13. 1 cupbrown sugar
  14. 4 tablespooncinnamon powder
  15. 1butter 250g

Cooking Instructions

  1. 1

    First zaki zuba flour a cikin clean bowl, se ki saka sugar, baking powder da salt and se ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki samu wani cup ki saka warm water ki zuba yeast, ki saka spoon ki juyashi se ki rufe.

  3. 3

    Sannan ki dauko madaran garin ki, ki saka mishi ruwan dumi two cups, Kiyi mixing ya dawo whole milk, se ki yi melting butter ki zuba a cikin ruwan madaran, ki kada eggs dinki shima ki zuba a ciki da flavour

  4. 4

    Se ki dauko wannan yeast din da kika jika, shima ki juyeshi a kan ruwan madaran. Se ki dauko dry ingredients dinki ki dinka zubawa kina mixing har se kinyi forming soft dough. Se ki rufe ki saka a warm place for 1 to 2 hours.

  5. 5

    Ki hada white sugar, brown sugar da cinnamon powder waje daya ki gauraya su.

  6. 6

    Sannan ki dauko wannan dough din naki idan ya tashi, zakiga yayi doubling size dinshi. Se ki barbada flour ki yi rolling dinshi dogo da kuma fadi. Amma tasayin yafi fadin yawa, sannan kar yayi tudu da yawa yayi flat amma ba flat sosai ba. Se ki bude butter dinki daga leda ki shafa ko ina ya samu butter. Se ki dinka diban wannan sugar din kina barbada wa akai ko ina ya samu. Zaki iya using hanun ki, zaki iya using spoon

  7. 7

    Se ki nade shi kaman yanda ake nade mat amma ta inda yafi tsayi zaki fara nadewa. Idan kin gama rolling se ki dauko zaren dinki se ki dinka saka shi ta kasan kina crosing dishi se ki dinka yankawa da zaren ni dai yafi mun wuka. Amma idan kina da knife me kaifi sosai then you can use it.

  8. 8

    Isan kin gama se ki shafa butter a jikin abunda zaki gasa se ki jerasu

  9. 9

    Ki rufe ya kara tashi for 30 minutes kafin a gasa shi. Idan ya tashi se ki shafa mishi ruwan kwai a saman su se ki gasa

  10. 10

    Zaki iya glazing da icing sugar da madara, amma ni da condensed milk nayi

  11. 11

    Finally

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
harleemah's kitchen
harleemah's kitchen @cook_22957938
on
Bauchi State
cooking is my passion
Read more

Comments

Similar Recipes