Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Indomie
  2. Lawashi
  3. Tarugu
  4. Tatasai
  5. Albasa
  6. Sadine
  7. Yaji a

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarku zakisa ruwa a wuta sai kiziba kayantarugunki da lawashi da man sayidin da yaji kadan

  2. 2

    Idan ruwan sunyi sunyafasa sai kizuba indome dinki

  3. 3

    Kisa Albasa sai kizuba sayidin dinki kirufe

  4. 4

    Kibatan dan lokaci sai kiduba tayi sai aci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Comments (2)

Similar Recipes