Bake moi moi

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

Yanada matukar dadi munyi Karin kumallu dashi

Bake moi moi

Yanada matukar dadi munyi Karin kumallu dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
mutum 2 yawan a
  1. 1 cupwake
  2. tattasai, attaruhu, albasa
  3. Manja
  4. Mankuli
  5. Maggi
  6. Crayfish
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Zan surfa wake incire dusar inwanke insa attaruhu, albasa, tattasai,crayfish in markada.

  2. 2

    Zanjuya insa salt, maggi,curry,manja,mankuli injuya nasami gwangwani nashafa Mai sannan Nagasa.

  3. 3

    Gashinan zanci da yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes