Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki haɗa duk wayennan ingredients din wuri ɗaya
- 2
Saiki rinka zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa. Bayan kin kwaba saiki rufe kibarta kamar mintuna goma zuwa shabiyar
- 3
Saiki rabashi kamar gida goma ko shabiyu,kiyi rolling kowane daya yayi flat
- 4
Saiki shafa mai adaya,kibarbada fulawa saiki dauko daya kiaza akai. Idan kinaso zaki iya aza kamar hudu ko biyar amma na karshen kada kisamai mai,saikiyi rolling zakiga yayi fadi sosai
- 5
Saiki aza non stick pan akan wuta saiki dauko kigasa kinayi kina jujjuyawa,idan yayi saiki sauke
- 6
Zakibarshi yadan huce kadab saiki rimka cirewa,saiki rabashi gida hudu
- 7
Zaki hada filling dinki na samosa saiki sa
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Parcel gift samosa
Anayintane saboda abu na musamman kamar karbar baki ko ayiwa oga dadai sauransu Yakudima's Bakery nd More -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13331609
sharhai