Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara wake ki wanke ki xuba atukunya ki daura a wuta. Sai ya dahu kadan sai ki jajjaga tattasai, da attarugu, tomato ki xuba, kisa maggi, spices, manja, albasa, crayfish,

  2. 2

    Sai ki rufe yayi ta dahuwa sai ya nuna yayi laushi, sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

sharhai

Similar Recipes