Kayan aiki

  1. Wake
  2. Albasa
  3. Tartasai
  4. Attaruhu
  5. Manja
  6. Magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki surfa wake kin sai ki...sai ki wanke ki saka su albasa, attaruhu tartasai saiki niqa

  2. 2

    Bayan kin niqa sai saka manja a ciki ki saka ruwa ki saka magi ki juya

  3. 3

    Bayan kin juya saiki zuba a gwangwani alale dinki dama already kin sha manja a jiki

  4. 4

    Sai ki dinga zuba shi amma karki cika sai ki saka ruwa a tunkunya ki jera ki rufe ki bar shi ya nuna...sai ki soya manja ki saka yaji ki ci dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes