Alala /moi moi

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#foodfolio yana da matukar dadi ga amfani ajiki

Alala /moi moi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#foodfolio yana da matukar dadi ga amfani ajiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1awa
5 yawan abinchi
  1. Wake gwangwani 4
  2. 6Maggi
  3. 1Ajino
  4. Alaiyahu cuf biyu
  5. Manga cup1
  6. TafarnuwaKwalli 3
  7. Attaruhu/paprika
  8. Curry
  9. Albasa /tattasai
  10. Leda
  11. Kwai 7 dafaffe

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Dafarko zanjika wake inbarza insa Ruwa inwanke infitar dadusa inwanke albasa, attaruhu, tattasai,tafarnuwa inzuba akan wake amarkado min.

  2. 2

    Zansami ruwa Dumi insa akullin insa Maggi, ajino,curry gishiri kadan injuya alaiyahu inyanka inwanke yatsane sai inzuba acup in auna cup 2 injuya insami Leda inzuba kullin inyanka kwai gida biyu insa Bari acikin Leda inkulle raguwar haka zanyi harna gama kullewa.

  3. 3

    Zandura ruwa insa alala inbarshi ya turara inyadahu insauke acida yaji ko Miya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes