Chips and fry egg

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#fb2krecipe iyalina sunasun chips

Chips and fry egg

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#fb2krecipe iyalina sunasun chips

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 2 yawan a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zanfere dankali inwanke inyanka inkara wankewa insa a colender yatsane in dura Mai insa albasa sannan indauko dankali inbarbada salt sai injuye acikin Mai inbarshi yayi minti goma sai injuya idan yasuyu inkwashe insa a Colender yatsane.

  2. 2

    Zan fasa kwai inyanka albasa inzuba insa Maggi salt kadan insa curry, black pepper inkada sai indura pan insa mai idan yayi zafi injuye kwai idan gefe yayi injuya gefen idan yasuyu inkwashe aci da tea.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes